Irm 22:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, Yekoniya kamar fasasshentulu yake,Wanda ba wanda ya kula da shi?Me ya sa aka watsar da shi da'ya'yansa,A ƙasar da ba su sani ba?

Irm 22

Irm 22:21-30