Irm 22:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji na rantse da raina, ko da Yekoniya ɗan Yehoyakim, Sarkin Yahuza, zoben hatimi ne a yatsan hannun damana, duk da haka zan kwaɓe shi,

Irm 22

Irm 22:20-30