Irm 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaiton wanda ya gina gidansa tahanyar rashin adalci,Benayensa kuma ta hanyar rashingaskiya.Wanda ya sa maƙwabcinsa ya yimasa aiki a banza,Bai ba shi hakkinsa ba.

Irm 22

Irm 22:12-17