Irm 21:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hukunta ku bisa ga ayyukanku,’in ji Ubangiji,‘Zan sa wa jejin ƙasar wuta.Za ta cinye duk abin da yake kewaye daita.’ ”

Irm 21

Irm 21:4-14