Irm 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari sa'ad da Fashur ya fitar da Irmiya daga turu, sai Irmiya ya ce masa, “Ubangiji ba zai kira ka Fashur ba, amma ya ba ka suna Magormissabib, wato razana ta kowace fuska.

Irm 20

Irm 20:1-5