Irm 20:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa na fito daga cikin mahaifa,Don in ga wahala da baƙin ciki,Don kwanakin raina su ƙare dakunya?

Irm 20

Irm 20:8-18