‘Ba mu da laifi, hakika kuwa,Ubangiji bai yi fushi da mu ba.’Amma ni Ubangiji zan hukunta ku,Domin kun ce ba ku yi zunubi ba.