Irm 2:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Budurwa ta manta da kayankwalliyarta?Ko kuwa amarya ta manta da kayanadonta?Amma mutanena sun manta da nikwanaki ba iyaka.

Irm 2

Irm 2:25-37