Irm 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila tsattsarka ce ta Ubangiji,Nunar fari ta girbina.Dukan waɗanda suka ci daga cikinkisun yi laifi,Masifa za ta auko miki.Ni Ubangiji, na faɗa.”

Irm 2

Irm 2:1-6