Irm 2:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina gumakan da kuka yi wakanku?Bari su tashi in sun iya cetonkulokacin wahalarku.Yahuza, yawan gumakanku sun kaiYawan garuruwanku.

Irm 2

Irm 2:22-37