Irm 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wace riba ka samu, har da ka tafiMasar,Don ka sha ruwan Kogin Nilu?Wace riba ka samu, har da ka tafiAssuriya,Don ka sha ruwan KoginYufiretis?

Irm 2

Irm 2:8-26