Irm 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan mai da wannan birni abin ƙyama, abin raini, dukan wanda ya wuce wurin zai yi mamaki, ya yi tsaki saboda dukan masifun da suka auka wa birnin.

Irm 19

Irm 19:1-12