Irm 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ka kuwa ce musu, ‘Ubangiji Mai Runduna ya ce, haka zai farfasa jama'a, da wannan birni kamar yadda aka fashe tulun maginin tukwanen, ba kuwa zai gyaru ba. Za a binne mutane a Tofet domin za a rasa makabartar da za a binne su.

Irm 19

Irm 19:3-15