Irm 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma za su ce, ‘Wannan ba abin da za mu kula da shi ba ne, mu ra'ayinmu za mu bi, kowannenmu kuwa zai yi bisa ga nufin tattaurar muguwar zuciyarsa.’

Irm 18

Irm 18:10-19