Irm 17:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kamar makwarwar da ta kwantakan ƙwan da ba ita ta nasa ba,Haka yake ga wanda ya sami dukiyarharam,Yana gaɓar ƙarfinsa, za ta rabu dashi,A ƙarshe zai zama wawa.”

Irm 17

Irm 17:2-19