Irm 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, zan sa muryar murna, da ta farin ciki, da ta ango, da ta amarya, su ƙare a wurin nan a idonka da zamaninka.

Irm 16

Irm 16:1-15