Irm 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yaro da babba za su mutu a wannan ƙasa, ba za a binne su ba, ba kuwa za a yi baƙin ciki dominsu ba. Ba kuwa wanda zai tsaga jikinsa ko ya aske kansa ƙwal dominsu.

Irm 16

Irm 16:1-11