Irm 16:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Saboda haka, ga shi, zan sa su sani,Sau ɗayan nan kaɗai zan sa su su sanikona da ƙarfina,Za su kuma sani sunana Ubangijine.”

Irm 16

Irm 16:16-21