Irm 16:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ina ganin dukan ayyukansu, ba a ɓoye suke a gare ni ba, muguntarsu kuma ba a ɓoye take a gare ni ba.

Irm 16

Irm 16:10-21