Irm 16:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka, ga shi, kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “da ba za a ƙara cewa, ‘Na rantse da ran Ubangiji wanda ya fito da jama'ar Isra'ila daga ƙasar Masar ba.’

Irm 16

Irm 16:4-16