Irm 15:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maganarka da na samu na ci.Maganarka kuwa ta zama abarmurna a gare ni,Ta faranta mini zuciya.Gama ana kirana da sunanka,Ya Ubangiji Allah Mai Runduna.

Irm 15

Irm 15:12-18