Irm 14:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda ƙasar ta bushe,Tun da ba a yi ruwa a kanta ba,Manoma sun sha kunya,Suka lulluɓe kansu don kunya.

Irm 14

Irm 14:1-12