Irm 13:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ga abubuwanku masubanƙyama,Wato zinace-zinacenku, da haniniyakamar dawakai,Da muguwar sha'awarku takaruwanci a kan tuddai da filaye,Ya Urushalima, taki ta ƙare!Har yaushe za a tsarkake ki?”

Irm 13

Irm 13:21-27