Irm 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me za ku ce sa'ad da aka naɗa mukushugabanni,Waɗanda ku da kanku kuka koyamusu, suka zama abokanku?Ashe, azabai ba za su auko muku baKamar yadda sukan auko wa macemai naƙuda?

Irm 13

Irm 13:18-22