Irm 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa su kara da junansu, iyaye maza da 'ya'yansu maza, in ji Ubangiji. Tausayi, ko juyayi, ko jinƙai ba za su sa in fasa hallaka su duka ba.’ ”

Irm 13

Irm 13:11-23