Irm 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da Ubangiji ya faɗa mini, ya ce, “Tafi ka sayo lilin na yin ɗamara, ka sha ɗamara da shi kada kuwa ka tsoma shi a ruwa.”

Irm 13

Irm 13:1-9