Irm 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama har da 'yan'uwanka da gidanmahaifinka,Sun ci amanarka,Suna binka da kuka,Kada ka gaskata su,Ko da yake suna faɗa makamaganganu masu daɗi.”

Irm 12

Irm 12:1-10