Sun shuka alkama, sun girbeƙayayuwa,Sun gajiyar da kansu, amma ba suamfana da kome ba.Za su sha kunya saboda abin da sukegirbe,Saboda zafin fushin Ubangiji.”