Irm 11:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun koma a kan laifofin kakanninsu, waɗanda suka ƙi jin maganata, suka bi gumakansu don su bauta musu, jama'ar Isra'ila da na Yahuza sun ta da alkawarina wanda na yi da kakanninsu.

Irm 11

Irm 11:3-20