Irm 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gumakansu dodon gona suke, acikin gonar kabewa,Ba su iya yin magana,Ɗaukarsu ake yi domin ba su iyatafiya!Kada ku ji tsoronsu.Gama ba su da ikon aikata muguntako alheri.”

Irm 10

Irm 10:1-9