Irm 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuwa, ina kiran dukan kabilan mulkokin arewa, za su kuwa zo su kafa gadajen sarautarsu a ƙofofin Urushalima, su kewaye dukan garukanta da dukan sauran biranen Yahuza.

Irm 1

Irm 1:8-18