Irm 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, a wannan rana na ba ka iko akan al'ummai da mulkoki,Don ka tumɓuke, ka rusar,Ka hallakar, ka kaɓantar,Ka gina, ka dasa.”

Irm 1

Irm 1:1-17