Hab 3:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, na ji labarinka,Sai tsoro ya kama ni.Ka maimaita manyan ayyukanka a zamaninmu,Ayyukan da ka saba yi.Ka yi jinƙai ko lokacin da kake fushi.

Hab 3

Hab 3:1-8