Hab 3:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rana da wata sun tsaya cik a inda suke,A lokacin da kibanka masu haske suke wucewa fyu,Da lokacin walƙatawar hasken māshinka.

Hab 3

Hab 3:8-13