Hab 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ruwan inabi kuma yana yaudarar mai fariya,Don haka ba ya zama a gida.Haɗamarsa tana da fāɗi kamar Lahira,Kamar kuma mutuwa yake, ba ya ƙoshi.Ya tattara wa kansa al'ummai duka,Ya kwaso wa kansa mutane duka.”

Hab 2

Hab 2:1-8