Hab 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A maimakon daraja, za ka sha ƙasƙanci.Ka sha kai da kanka, ka yi tangaɗi.Ƙoƙon da yake a hannun Ubangiji zai faɗo a kanka,Kunya za ta rufe darajarka.

Hab 2

Hab 2:7-20