Hab 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan tsaya a wurin tsayawata,In zauna kuma a kan hasumiya,In jira in ji abin da zai ce mini,Da abin da zai amsa a kan kukata.

Hab 2

Hab 2:1-6