Hab 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ina ta kukan neman taimako,Amma ka ƙi ji, sai yaushe za ka ji?Ina kuka a gare ka saboda zalunci,Amma ba ka yi taimako ba.

Hab 1

Hab 1:1-4