Hab 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaldiyawa sukan kama mutane da ƙugiya,Sukan jawo su waje da tarunsa,Sa'an nan su tara su cikin ragarsu,Su yi murna da farin ciki.

Hab 1

Hab 1:9-17