Hab 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sukan yi wa sarakuna ba'a,Sukan mai da masu mulki abin wasa.Kowace kagara abin dariya ce a wurinsu,Sukan tsiba ƙasa, su hau, su cinye ta.

Hab 1

Hab 1:1-16