Gal 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In muna a cikin Almasihu Yesu, kaciya da rashin kaciya ba a bakin kome suke ba. Bangaskiya mai aikata ƙauna ita ce wani abu.

Gal 5

Gal 5:1-7