Gal 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku da kuke neman kuɓuta ga Allah ta wurin bin Shari'a, kun katse daga Almasihu ke nan, kun noƙe daga alherin Allah.

Gal 5

Gal 5:1-14