Gal 5:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In dai rayuwar tamu ta Ruhu ce, to, sai mu tafiyar da al'amuranmu ta wurin ikon Ruhu.

Gal 5

Gal 5:17-26