Gal 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, kai ba bawa ba ne kuma, amma ɗa ne. Da yake ɗa ne kuma, to, magāji ne bisa ga ikon Allah.

Gal 4

Gal 4:4-17