Gal 4:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda dā, shi da aka haifa bisa ga ɗabi'a ya tsananta wa wanda aka haifa bisa ga ikon Ruhun, haka a yanzu ma yake.

Gal 4

Gal 4:24-30