Gal 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin a rubuce yake cewa,“ki yi farin ciki, ya ke bakarariya da ba kya haihuwa,Ki ɗauki sowa, ke da ba kya naƙuda,Don yasasshiya ta fi mai miji yawan 'ya'ya.”

Gal 4

Gal 4:24-31