Gal 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan suna habahaba da ku, amma ba da kyakkyawar niyya ba. Niyyarsu su raba ku da mu, don su ma ku yi habahaba da su.

Gal 4

Gal 4:13-26