Gal 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wato, shi da yake yi muku baiwar Ruhu, yake kuma yin mu'ujizai a cikinku, saboda kuna bin Shari'a ne yake yin haka, ko kuwa saboda gaskatawa da maganar da kuka ji?

Gal 3

Gal 3:1-13