Gal 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don da gādon nan ta hanyar Shari'a yake samuwa, ashe, da ba zai zama na alkawarin ke nan ba. Amma Allah ya bai wa Ibrahim ta wurin alkawari ne.

Gal 3

Gal 3:16-24