Gal 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama duk waɗanda suke dogara da bin Shari'a la'anannu ne, don a rubuce yake cewa, “Duk wanda bai tsaya ga aikata duk abin da yake rubuce a littafin Shari'a ba, la'ananne ne.”

Gal 3

Gal 3:1-15